Ezekwesili ta shawarci jagorori da sudena haifarda rudani wa mutane gameda lafiyar Shugaban kasa Muhammadu Buhari

Ezekwesili ta shawarci jagorori da sudena haifarda rudani wa mutane gameda lafiyar Shugaban kasa Muhammadu Buhari

- Tattaunawa game da Badakalar Lafiyar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zama ruwan dare wa yan Najeriya

- Masu ilimi da gama garin mutane, kowa na fadar albarkacin bakinsa da ra'ayoyinsa, gameda yiwuwa ko rashin yiwuwar cigaba da jagorancin Buhari a mahangar zaben da ke tafe na 2019

KU KARANTA: Ka hana kisan Kiristoci a Najeriya, babban malamin addini ya gaya ma Shugaba Buhari

Tsoshuwar ministan ilimin , Dr Obiageli Ezekwesili itama ba'a barta a baya ba inji NAIJ.com gurin ta tofa albarkacin bakinta a yayinda tayi tattaunawa mai tsawo akan hakan tareda fitar da natija a karshen bayaninta.

Ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel