Lafiyar Buhari: Gwamnonin APC na yunkurin daukar nauyin musanyar sabon dan takarar jam'iyyar don takarar 2019

Lafiyar Buhari: Gwamnonin APC na yunkurin daukar nauyin musanyar sabon dan takarar jam'iyyar don takarar 2019

- An samu rahotanni cewa wasu daga wwamnonin APC na yunkurin jibintar lamarin shugabancin Jam'iyyar

- Yunkurin kuwa ya kasance ne a sakamakon hangen da sukeyi na cewa shugaban na iya kasa gamsar da mutane a cin nasarar zaben 2019

- Babban dai abin da ya haifar da irin wadannan tunani shine yanayin lafiyar shi shugaban

a rahoton NAIJ.com , zabarbin gwamnonin na jam'iyya mai ci All Progressives Congress (APC) na yunkurin hakan ne domin kokarin kare martabar jam'iyyar da suke hangen rashin lafiyar ta shugaba na iya zama barazana da haka.

KU KARANTA: Rikici: Kungiyar CAN ta bukaci gwamnatin Jihar Kaduna da ta sake bude jami'o'i 3 na kudancin Jihar

Gwamnoni sun nuna cewa bazasu iya dogaro na gaba daya ba akansa a wani karon kuma cewa sun fara tattaunawa na wata-wata a karkashin Progressive Governors’ Forum (PGF) da National Working Committee (NWC) wanda anan ne ake gabatar da tsare-tsare,gyare-gyare da hukunce-hukuncen jam'iyyar.

Ku biyomu ta facebook: https://.facebook.com/naijcomhausa/

ko ta twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel