Ra’ayin Jama’a game da ceto ‘Yan matan Chibok

Ra’ayin Jama’a game da ceto ‘Yan matan Chibok

– Yanzu haka Boko Haram sun saki ‘Yan matan Chibok 82

– Kowa na ta tofa albarkacin bakin sa game da batun

– Shekaru fiye da 3 kenan da aka sace ‘Yan makarantar

Kuna da masaniyar cewa ‘Yan matan Chibok 82 sun bar hannun Boko Haram.

Yanzu ana ta samun mabanbantan ra’ayi game da sakin ‘Yan matan.

Wasu na barka yayin da wasu ke ganin kawai duk wasa da hankali ne.

Ra’ayin Jama’a game da ceto ‘Yan matan Chibok

Jama’a na tofa albarkacin bakin su game da ceto ‘Yan matan Chibok

NAIJ.com ta kawo maku labari cewa bayan shekaru sama da 3 wasu daga cikin ‘Yan matan Chibok sun bar hannun Boko Haram. Wasu na ganin idan har an yi musayar manyan ‘Yan ta’adda ne da matan hakan na iya jefa kasar cikin matsala daga baya.

KU KARANTA: An yi musayar 'Yan matan Chibok da Mayakan Boko Haram

Ra’ayin Jama’a game da ceto ‘Yan matan Chibok

An kara ceto wasu ‘Yan matan Chibok

Wasu kuma na ganin cewa kurum duk ana wasa da hankalin Jama’a ne domin burin siyasa ko kuma dama shugabannin kasar na da hannu a cikin lamarin don haka suka yi wannan domin kauda hankalin Jama’a.

Ana dai sa rai yau shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi ‘Yan matan har su 82 da aka ceto. A can Garin Chibok kuwa sai murna ake yi ba kama hannun yaro.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Abubuwan da ke faruwa cikin Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel