YANZU-YANZU : Boko Haram ta saki yan matan Chibok 82

YANZU-YANZU : Boko Haram ta saki yan matan Chibok 82

Jaridar SaharaReporters ta samu wani babban rahoton cewa kungiyar yan tada kayar bayan Boko Haram ta saki yan matan da akayi garkuwa da su watan Afrilun 2014 a makarantan sakandaren Chibok akalla 80. Wata majiyar soja ta bayyanawa Sahara.

Game da cewar majiyar, sakin matan ya faru ne bayan tattaunawa tsakanin gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari da kungiyar Boko Haram din. Amma majiyar bata bayyana abubuwan da suka tattauna ba wanda ya sanya suke sake su.

YANZU-YANZU : Boko Haram ta saki yan matan Chibok 82

YANZU-YANZU : Boko Haram ta saki yan matan Chibok 82

Majiyar ta kara da cewa ya matan 82 suna garin Banki domin a daukesu a jirgi zuwa wani wuri,.

KU KARANTA: DSS ta damke Ifeanyi Ubah

Majiyar tace idan an kai yan matan wuri mai kyau da tsaro, za’ a musu tambayoyi, dubasu a likitanci sannan a kaisu wajen iyayensu.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za’a sake ɗiban wasu sabbin hafsoshin rundunar Yansanda – Gwamnatin tarayya

Za’a sake ɗiban wasu sabbin hafsoshin rundunar Yansanda – Gwamnatin tarayya

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel