Hukumar DSS ta damke Ifeanyi Ubah akan laifin satan N11bn kudin mai

Hukumar DSS ta damke Ifeanyi Ubah akan laifin satan N11bn kudin mai

- Hukumar yan sandan liken asiri wato DSS ta damke wani babban dan kasuwa, Ifeayi Ubah

- An damke shi ne ranan Juma’a akan laifin karkatar da man fetur wanda ya shafi kasa

- Kakakin DSS, Tony Opuiyo, yace kudin man yafi N11bn

Dirakta manajan kamfanin Capital Oil and Gas Limited ya shiga hannun hukumar yan sandan liken asiri wato DSS.

A wata jawabi da ta saki ranan asabar, 6 ga watan Mayu ta kakakinta, Tony Opuiyo, tace an damke attajirin ne akan hannun da yake da shi cikin wasu kasuwanci da ya shafi tsaron kasa.

Hukumar DSS ta damke Ifeanyi Ubah akan laifin satan N11bn kudin mai

Hukumar DSS ta damke Ifeanyi Ubah akan laifin satan N11bn kudin mai

An damke Ubah ne ranan Juma’a da kan laifin sata, karkatar da kayayyakin man fetur da ya ajiye a kamfanin man sa.

KU KARANTA: NNPC tace bata fara daukan ma'aikata ba

Hukumar DSS din tace jimaillan kudin zai kai N11billion.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile faruwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile faruwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma
NAIJ.com
Mailfire view pixel