An caccaki Anthony Joshua saboda yayi Sallah a Masallaci

An caccaki Anthony Joshua saboda yayi Sallah a Masallaci

Bayan ya daura hoto mai nuna cewa yana salla a masallaci, gwarzon IBFm Anthony Joshua ya sha sukan arna da yawa.

An samu rahoton cewa wasu mutane ma sun kai kararsa wajen Firam minista Theresa May domin a dawoda Anthony Joshua Najeriya saboda Musulmi ne. Amma Joshua yace bai wani addini takamammai yana son su duka.

An caccaki Anthony Joshua saboda yayi Sallah a Masallaci

An caccaki Anthony Joshua saboda yayi Sallah a Masallaci

Yace: “Ba zan soki kowa saboda addininshi ba ko wani abu makamancin haka, amma lallai na san addini abu mai kyau ne ga rayuwa, ko ya yarda ko baka yarda ba.

KU KARANTA: NNPC bata far daukan aiki ba

''Sallah da sauran su na da muhimmaci da ni. Bani da wani takamamman addini- sai nayi bincike. An haifeni Kirista amma na girma a matsayin mutum ne kwai, babu ruwana wani addini. Abinda ya mini dadi kenan.”

A bangare guda, NAIJ.com ta kai ziyara gidan Anthony Joshu da ke Sagamu, jihar Ogun.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel