Cewa Buhari yayi murabis rashin hankali ne – Doyin Okupe

Cewa Buhari yayi murabis rashin hankali ne – Doyin Okupe

-Mai magana da yawiun tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, yayi c akan masu kira ga Buhari yayi murabus

-Yace gasliya da adalci ne kawai zai hada kanmu da lafiya da kasa

Abin kunya ne da rashin hankali yadda wasu yan Najeriya ke gunaguni kan rashin lafiyan shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Tsohon mai Magana da yawun shugaban Goodluck Jonathan, Doyin Okupe ne yayi wannan Magana a wata jawabi da yayi ranan Juma’a.

Yace: " Rashin lafiya ba abinda zaka tuhumce mai shi bane. Babba da yaro na rashin lafiya kuma su mutu. Mutuwa ba na tsoho bane ko karami, talaka ko maikudi,”.

Cewa Buhari yayi murabis rashin hankali ne – Doyin Okupe

Doyin Okupe

Yace yan siyasa su sani cewa tun lokacin da aka dawo mulkin demokradiyya 1999 shekaru 18 da suka gabata, kudancin Najeriya ne sukayi mulki na kusan shekaru 14, arewa shekara 4 kawai tayi.

Irin wannan rabe-raben siyasan ba sabon abu bane a siyasanmu. A shekarar 1998, saboda rashin adalcin da mukayi tunanin an yiwa ya arewa maso yamma, an amince da basu shugabancin kasan.

KU KARANTA:

" Ba bisa kundin tsarin mulki bane amma kuma bao sabawa doka ba. Abune mai kyau a siyaance kuma ya hada kanmu gaba daya.”

" Wajibi ne mu daina amfani da mutuwa wajen yaudaran kanmu a siyasance da gwamnatacce. Gaskiya, soyayya, adalci da daidaito ne kawai yai kawo cigabanmu da zaman lafiya. “

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel