Ka hana kisan Kiristoci a Najeriya, babban malamin addini ya gaya ma Shugaba Buhari

Ka hana kisan Kiristoci a Najeriya, babban malamin addini ya gaya ma Shugaba Buhari

- Rabaran Solomon Adegbite ya kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari saboda wasu abubuwa ke faruwa a Najeriya yanzu

- Wani Bishof na Owo Diocese a cocin Methodist Najeriya yace, yakamata Shugaba Buhari ya hana kashe-kashen Kiristoci masu rashin laifi a kasar

Wani babban malamin addinin kirista yayi shawara ga manyan ma’aikatan gwamnatin jihohi da kananan hukumomi, cewa su bar al’amurrorin addinin musulunci da kirsta a maganar siyasa. Kuma, karda su tilasta addini daya akan wani addini.

Rabaran ya bayyana hakan a shagulgulan cocin Methodist Najeriya ta 29 a garin Epinmi-Akoko dake karamar hukumar Akoko kudu maso gabashin jihar Ondo a yankin kudu maso yammacin Najeriya.

KU KARANTA KUMA: Shugaba Buhari ba zai dawo a shekarar 2019 na tenuwa 2 ba saboda wadannan dalilai 3

Wani Bishof yayi ikirari cewa idan mutanen Najeriya su cigaba da aikin mugaye, matsalan Najeriya ba zata wuce ba.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana yi jawabi

Ka hana kisan Kiristoci a Najeriya, babban malamin addini ya gaya ma Shugaba Buhari

Yace, matsin tattalin arzikin kasar ne dalilin daya sa wasu daga yan Najeriya suna da aniyyar kisan kansu.

Ya kara fada, mutanen Najeriya suna bukatar canjar zuciyoyinsu da kuma su yi addu’a ga Ubangiji na rayuwar sauki.

Adegbite yace: “Yakamata hukumomin gwamnati su dauki masu adalci masu ilimin tattalin arziki da zasu gyara tabarbarewar tatalin arzikin kasa. Idan su yi hakan, rayuwar talakawa zata canja.”

Ku biyo mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan https://twitter.com/naijcomhausa

Yan Najeriya sun yi maganar bisa hukuncin kisa na masu saci

Source: Hausa.naija.ng

Related news
In da ranka, ka sha kallo: Yadda wani mutumi ya ƙulla kyakkyawar abota da Zakanya (Hotuna)

In da ranka, ka sha kallo: Yadda wani mutumi ya ƙulla kyakkyawar abota da Zakanya (Hotuna)

Alheri gadon barci: Halayyar kirki da wani mutumi ya nuna ma wata Zakanya ya sa sun shaƙu da juna, kalli hotunan su
NAIJ.com
Mailfire view pixel