To fa! An kama dan shekara 60 da soyayyun sassan jikin dan adam

To fa! An kama dan shekara 60 da soyayyun sassan jikin dan adam

- Rundunar yan sanda a jihar Taraba ta bayyana cewa ta samu nasarar kama wani dan shekara 60 mai suna Abubakar Abdulkadir da sassan jikin dan adam.

- Mai magana da yawun rundunar yan sandan Mr David Misal shine ya bayyana hakan a jiya juma'a a ofishin yan sandan dake a garin jalingo.

NAIJ.com ta samu cewa yan sandan sunce ana ma tunanin cewa soyayyen naman na mutun din da aka gan sa da shi na wani dan uwan sa ne mai suna Ali Gimba wanda aka bayyana bacewar sa tun 27 ga watan Afrilu.

A wani labarin kuma, Rundunar yan sandan Najeriya shiyyar jihar oyo ta bayyana a ranar juma'ar da ta gabata cewa sun samu nasarar damke wani babban Fasto da kan mutum.

Sauran abubuwan da suka kama tare da Fasto din hadda kan wata dabbar namun daji da kuma bindiga .

To fa! An kama dan shekara 60 da soyayyun sassan jikin dan adam

To fa! An kama dan shekara 60 da soyayyun sassan jikin dan adam

KU KARANTA: Yan sanda sun cafke wani fasto da kan mutum

Haka ma dai rundunar yan sandan jihar ta kama wasu mutane 18 da suke zargi da laifin sata da fashi da makami sannan kuma da shiga kungiyar asiri.

Kwamishinan yan sandan jihar ya bayyana cewa shi dai Faston shine ya assasa cocin Cherubim da kuma cocin Seraphim, Idapomimo Zion, Alagbado, duka dake a garin Lagas.

Oh! Duniya ina zaki da mu?

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim
NAIJ.com
Mailfire view pixel