Dalilai 3 da za su sa ayi ta tunawa da ‘Yaradua

Dalilai 3 da za su sa ayi ta tunawa da ‘Yaradua

– Tsohon shugaban kasa Marigayi Ummaru Musa ‘Yaradua ya rasu a 2010

– Yau shekaru 7 da rasuwar tsohon shugaban

– Da dama na cewa an yi rashin shugaba na-gari

Yau shekaru 7 da Najeriya tayi rashin shugaban ta Ummaru Yar’adua.

Marigayi shugaba ne da bai damu da dukiyar al’umma ba.

Ummaru ‘Yaradua ya rasu kafin wa’adin sa na mulki ya cika.

Dalilai 3 da za su sa ayi ta tunawa da ‘Yaradua

Marigayi Shugaba Ummaru ‘Yaradua

Ana ta dai cigaba da tunawa da tsohon shugaban kasa Yaradua wanda a lokacin sa yayi kokarin abubuwa da har yau aka cin gajiyar su:

KU KARANTA: Guna-guni game da rashijn lafiyar Buhari

Dalilai 3 da za su sa ayi ta tunawa da ‘Yaradua

Tsohon shugaba Marigayi Yaradua

1. Rikicin Neja-Delta

Tsohon shugaban kasar yayi kokarin kwantar da rikicin yankin Neja-Delta mai arzikin mai bayan ya ba tsagerun yankin lamuni.

2. Gyara harkar zabe

Tun lokacin da aka rantsar da shugaba ‘Yaradua ya bayyana da bakin sa cewa an tafka magudi a zaben da yayi nasara don haka ya kudiri niyyar kawo gyara wanda a karshe yayi amfani.

3. Bayyana kadarorin sa

Jim kadan bayan an nada shugaba ‘Yaradua a matsayin shugaban kasa ya bayyanawa Duniya kaf kadarorin da ya mallaka da iyalin sa wannan dai wani abin a yaba ne a kasar.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Waye na zaba tsakanin Buhari da Fayose?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel