Tunawa da shugaban kasa marigayi Alhaji Umaru Musa Yaradua

Tunawa da shugaban kasa marigayi Alhaji Umaru Musa Yaradua

A rana irin ta yau, 5 ga watan Mayu, 2010 ne arewacin Najeriya da kasar gaba daya tayi rashin wani babban ginshiki, uba kuma shugaban kasa, Umaru Musa Yaradua. Yau shekaru 7 kenan da rasuwarsa. Ga daya daga cikin maganganunsa:

Tunawa da shugaban kasa marigayi Alhaji Umaru Musa Yaradua

Tunawa da shugaban kasa marigayi Alhaji Umaru Musa Yaradua

"Ni mutum ne kamar kowa, bani da bambanci da talaka ko mai kudi, cuta kuma daga Allah take, shi ke kashewa kuma shi ke rayawa, zan iya mutuwa kuma zan iya rayuwa, zan iya mutuwa yau, zan iya mutuwa gobe, zan iya mutuwa mako mai zuwa, zan iya mutuwa wata me zuwa ko shekara me zuwa, kuma watakila zan iya rayuwa har tsawon shekaru 90 Allah ne kadai masani".

KU KARANTA: Gunaguni kan rashin lafiyan Baba Buhari

Allah Ya Jikanka, yasa aljanna ce makomar, Amin!.

Allahumma gaffir warham Malam Ummaru Musa Yar'adua.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel