Mu fara zanga-zanga har sai Buhari yayi murabus - Ebun Adegboruwa

Mu fara zanga-zanga har sai Buhari yayi murabus - Ebun Adegboruwa

-Wani babban lauya yai babban kiraga da yan Najeriya

-Yace wasu yan tsirarun miyagu sun rike Najeriya duk da cewan sun san Buhari bai da lafiya

Wani lauya mazaunin jihar Legas, Mr. Ebun Adegboruwa, yayi kira gay an Najeriya su mike suyi zanga-zanga akan miyagun da da amfani da rashin lafiyan shugaba Muhammadu Buhari ta hanyar rufe majalisan dokokin tarayya, kotuna, bankuna, da hana kowa zuwa aiki.

Lauyan yayi wannan kira ne a wata jawabi da ya gabatar yau Juma’a a jihar Legas. Game da cewarsa, a cigaba da zanga-zanga har sai an cire shugaban kasa da miyagun da ke zagaye da shi.

Mu fara zanga-zanga har sai Buhari yayi murabus - Ebun Adegboruwa

Mu fara zanga-zanga har sai Buhari yayi murabus - Ebun Adegboruwa

Ina kiraga mutanen Njaeriya su mike tsaye domin kalubalantan miyagun da suke rike Najeriya duk da cewan sun san shugaban kasan ba zai iya rike kasan ba saboda rashin lafiyarsa.

KU KARANTA: Ana gunaguni kan rashin lafiyan Buhari

Mu kulle majalisan dokokin tarayya, mu kulle kotuna, mu kulle bankuna, mu kulle dukkan ofisoshi musamman na gwamnati. Mu kulle dukkan makarantu, kasuwanni, asibitoci a sauran su,”.

Mr. Adegboruwa ya tuna da cewa irin wannan abu ya faru lokacin marigayi tsohon shugaban kasa Umaru Yar’adua, kada mu yarda irin wannan ya sake faruwa.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kara albashin ma’aikata a 2018

Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kara albashin ma’aikata a 2018

Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kara albashin ma’aikata a 2018
NAIJ.com
Mailfire view pixel