Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci Sallan Juma’a a yau (Hotuna)

Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya bayyana lokaci na farko cikin mako biyu inda ya halarci sallar Juma’a a yau 5 ga watan Mayu, 2017.

Buhari yayi sallah ne tare da babban lauya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami, NSA Mohammed Babagana Monguno, da sauran su a masallacin Aso Villa da ke fadar shugaban kasa.

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci Sallan Juma’a a yau

Mako 2 kenan da shugaban Buhari bai fito waje aka ganshi ba bayan rashin halartan taron majalisan zantarwa ranan Laraba, da kuma makonni 3 a jere.

KU KARANTA: Amaechi ya bayyana facakan da Jonathan yayi da kudi

Hakazalika a ranan Juma’an da ya gabata, NAIJ.com ta bada rahoton cewa shugaba Buharin bai halarci sallar Juma’a ba.

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci Sallan Juma’a a yau (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci Sallan Juma’a a yau (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci Sallan Juma’a a yau (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci Sallan Juma’a a yau (Hotuna)

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel