2019: El-Rufai ya bayyana yadda zabe mai zuwa zai kaya

2019: El-Rufai ya bayyana yadda zabe mai zuwa zai kaya

– Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai yace Allah kadai ya san yadda za a ayi a zaben 2019

– El-Rufai yace sai yadda shugaba Buhari yayi da shi

– Haka kuma Gwamnan yace an ba sa Minista yace ba ya so a baya

Gwamnan Jihar Kaduna yayi jawabi na cikan sa shekara biyu a Ofis.

Malam Nasir El-Rufai yayi magana game da zabe mai zuwa na shekarar 2019.

Gwamna Nasir El-Rufai yace 2019 ta mai rabo ce.

2019: El-Rufai ya bayyana yadda zabe mai zuwa zai kaya

Yadda zaben 2019 zai kasance Inji Gwamnan Kaduna

Mai girma Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai yayi jawabi a gidajen rediyo na cikan sa shekara biyu a Ofis wannan watan na Mayu inda yayi magana game da zabe mai zuwa yace ta mai rabo ce.

KU KARANTA: Likitoci za su duba lafiyar Buhari

2019: El-Rufai ya bayyana yadda zabe mai zuwa zai kaya

Ba ni da niyyar tsayawa takara; Buhari ya matsa mani Inji El-Rufai

Gwamnan ya kuma yi magana kan sauran batutuwa inda har ya bayyana cewa an taba masa tayin kujerar Minista bayan mulkin shugaba Obasanjo yace a kai kasuwa. Gwamnan yace bai da niyyar tsayawa takara shugaba Buhari ya matsa masa yace idan ya kara tilasta masa hakan za ayi.

Gwamnan CBN Godwin Emefiele ya tattauna da shugaban kasa Buhari jiya domin yi wa shugaban kasar bayanin inda tattalin arzikin kasar ya dosa. Yanzu haka dai Dalar tayi sauki bayan da farashin mai ya kara tsada a Duniya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Masu shan jini sun yi gaba da yaron wannan mata

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel