Abin da na tattauna da Shugaban kasa-Gwamnan CBN

Abin da na tattauna da Shugaban kasa-Gwamnan CBN

– Gwamnan babban bankin kasar CBN ya gana da shugaba Buhari

– Godwin Emefiele yayi wa shugaban kasa bayani game da tashi da saukar dala

– Sun kuma tattauna sauran abubuwa da dama

Kamar yadda ku ka ji Gwamnan CBN ya zauna da Buhari jiya.

Ana sa rai abubuwa su mike bayan zaman Gwamnan CBN da shugaban kasa Buhari.

Yanzu haka Dala ta sauka zuwa N380

Mr. Godwin Emefiele Gwamnan babban bankin kasar watau CBN ya tattauna da shugaban kasa Muhammadu Buhari jiya a game da sha’anin tashi da hawan Dalar Amurka a fadar shugaban kasar kamar yadda ya bayyana.

Abin da na tattauna da Shugaban kasa-Gwamnan CBN

Gwamnan CBN da Shugaba Buhari kwanakin baya kadan

KU KARANTA: Gwamnan CBN ya zauna da shugaba Buhari

Abin da na tattauna da Shugaban kasa-Gwamnan CBN

Kwanakin Gwamnan CBN tare da Shugaban kasa

Emefiele ya tattauna kuma kan sauran batutuwan da su ka shafi tattalin arziki da shugaban kasar yace wanda hakan ya kamata dama a-kai-a-kai ya rikawa shugaban kasar bayanin inda aka dosa. Yanzu haka dai Dalar tayi sauki bayan da farashin mai ya kara tsada a Duniya.

Wani babba a Jam’iyyar PDP mai adawa yanzu a kasar Amabasada Assam E. Assam ya maida wani dogon martani ga kalaman Jonathan inda yace sakacin sa ne kurum ya sa ya fadi zabe ba wai taron dangi da aka yi masa, yace Jonathan bai tsinana komai ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kana da labarin Dalar karya ta bogi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel