Na gana da Buhari a yau - Gwamnan CBN

Na gana da Buhari a yau - Gwamnan CBN

Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele, a yau Alhamis yace ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari kan harkokin CBN.

Gwamnan yayi hira ne da manema labarai a cikin dakin hiran fadar Shugaban kasa.

Gwamnan CBN ya bayyanawa manema labarai cewa yayi bayani ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau kuma Shugaban yayi farin cikin daidaiton canjin kudi.

Na gana da Buhari a yau - Gwamnan CBN

Na gana da Buhari a yau - Gwamnan CBN

Emefiele yace: Kamar yadda mukeyi lokaci bayan lokaci na bayanai ga Shugaban kasa kan al'amuran babban bankin Najeriya, musamman a wannan lokacin da ya shafi kokarin bankin na gyaran kudin canji a kasuwa.

KU KARANTA: Anyi ba'ayiba, yar leken asiri ta auri dan ta'adda

"Munyi masa bayani kan harkokin mu kuma ta nuna jin dadinsa na jin cewa kasuwan canji ya gyaru , Ina nufin 380 zuwa 385 a kasuwan bayan fagge."

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile faruwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile faruwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma
NAIJ.com
Mailfire view pixel