Wani tsohon Gwamna da ba za ka taba tunani ba ya koma APC

Wani tsohon Gwamna da ba za ka taba tunani ba ya koma APC

– Wani tsohon Gwamnan Jihar Enugu ya fice daga PDP

– Sullivan Chime ya tsere zuwa Jam’iyyar APC

– Chime yace ai PDP ta mutu ta lalace

Wani tsohon Gwamnan Jihar Enugu ya tsallako Jam’iyyar APC mai mulki.

Sullivan Chime yace ta karewa Jam’iyyar PDP a Najeriya.

APC na kara karfi a Yankin kudancin kasar maso gabas.

Wani tsohon Gwamna da ba za ka taba tunani ba ya koma APC

Tsohon Gwamnan Enugu ya koma APC

Tsohon Gwamnan Jihar Enugu Sullivan Chime ya sauya sheka Jam’iyyar APC mai mulki. Chime yace yanzu kuma ba a maganar PDP a Najeriya don ta mutu an gama. A jiya dai tsohon Gwamnan ya bayyana wannan.

KU KARANTA: Cutar nan da ake gudu ta shiga Jihar Katsina

Wani tsohon Gwamna da ba za ka taba tunani ba ya koma APC

Shugaban APC tare da Shugaban kasa

Chime yake cewa ya gama tattara kayan sa zuwa Jam’iyyar APC mai mulkin kasar don kuwa PDP ta mutu har an bizne ta babu wani sauran batu. Mr. Chime yace APC ce ta kama hanyar gyara kasar nan.

Kuna da labari kuwa daya daga cikin fitattun ‘Yan siyasar Jihar Benue da aka sani da Young Alhaji ya bayyana cewa za su yi Jam’iyyar APC a zaben Tarayya idan zabe ya zo amma fa ba za su zabi Jam’iyyar a Jihar Benue ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Abubuwan da ke faruwa a cikin kasa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel