Wani Babban ‘Dan PDP yayi kaca-kaca da Jonathan

Wani Babban ‘Dan PDP yayi kaca-kaca da Jonathan

– Ambasada Assam E. Assam yayi wa tsohon shugaba Jonathan raddi

– Tsohon shugaba Jonathan yace Amurka ta sa ya fadi zabe

– Sai dai wani ‘Dan Jam’iyyar ta su yace yana da ja

Dr. Goodluck Jonathan yace Shugabannin Duniya su ka azazzala masa ya sauka daga mulki.

Jonathan yace an hada karfi ne domin a ga bayan sa.

A takaice dai watau ba da karfin akwatin zabe aka kada shi a zaben 2015 ba.

Wani Babban ‘Dan PDP yayi kaca-kaca da Jonathan

Ba girma; ba arziki: An yi kaca-kaca da Jonathan

Idan kuna tare da NAIJ.com kuna sane cewa tsohon shugaban kasa Dr. Goodluck Jonathan yace kasashen waje irin su Amurka da Faransa da Birtaniya ne su ka sa ya fadi zaben 2015 da karfi da yaji.

KU KARANTA: Jami'ar FBI ta Amurka ta auri dan Ta'adda

Wani Babban ‘Dan PDP yayi kaca-kaca da Jonathan

Jonathan yace taron dangi aka yi masa

Wani babba a Jam’iyyar PDP mai adawa yanzu a kasar Assam E. Assam ya maida wani dogon martani ga kalaman Jonathan inda yace sakacin sa ne kurum ya sa ya fadi zabe ba wai taron dangi Duniya ko Arewacin Najeriya ta masa ba.

Shi kuma Gwamna Ayo Fayose da wa’adin sa zai kare badi yace ba zai nemi kujerar Sanata idan ya kammala wa’adin. Fayose ya saba caccakar shugaban kasa Muhammadu Buhari tun ba yau ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wata 'Yar Najeriya mai wasa ta kare kan ta

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

NAIJ.com
Mailfire view pixel