Tashin hankali: Ka ji daurin da aka yankewa wani a gidan kurkuku

Tashin hankali: Ka ji daurin da aka yankewa wani a gidan kurkuku

– Kotu ta yankewa wani Ta'aliki shekaru fiye da 100 a gidan kurkuku

– Wannan Bawan Allah zai karasa rayuwar sa a kirikiri

– Dama can wannan mutumi yana tsare a gidan yari

Babban Kotun Tarayya ta bada umarni a daure wani mutumi na shekaru 165.

Wasu na ganin cewa shekarun sun yi tsawo.

Wannan mutumi yana tsare a gidan yari ya kuma aikata wani laifin.

Tashin hankali: Ka ji daurin da aka yankewa wani a gidan kurkuku

Wasu Bayin Allah a gidan kurkuku

NAIJ.com na da labarin cewa Babban Kotun Tarayya da ke zama a Ikeja ta bada umarni a daure wani ta’aliki na shekaru 165 a gidan yari bayan yayi yunkurin damfarar wani Manajan banki kudi har Naira Miliyan 12.3.

KU KARANTA: Akwai babbar matsala a Najeriya

Tashin hankali: Ka ji daurin da aka yankewa wani a gidan kurkuku

Wani a gidan kurkuku a Najeriya

Dama asali wannan mutumi mai suna Partrick Edetchukwu yana tsare a gidan kurkukun nan na Kirikiri sannan ya kuma kara bankado wani sabon laifin. Tuni dai Alkali yace a kara masa wannan tarin shekarun.

Kwanaki Hukumar ‘Yan Sanda ta damke wani tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Sule Lamido bayan ya mika kan sa tun kafin a fito neman sa. Yanzu dai an bada belin tsohon Gwamnan.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wanda ya fito da Nnamadi Kanu daga Gidan yari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu
NAIJ.com
Mailfire view pixel