Magoya bayan Sule Lamido sun yi tururuwa wajen tarbarsa daga kurkuku (Hotuna)

-Magoya bayan tsohon gwamna Sule Lamido sun yi dafifi wajen karbarsa daga kurkuku

-Wata babbar kotu dake zama a garin Dutse ne ta bada belina Sule Lamido

Da safiyar yau Alhamis 4 ga watan Mayu ne babban kotu dake zamanta a garin Dutse na jihar Jigawa ta bada belin tsohon gwamnan jihar Sule Lamido daga gidan kurkuku.

Hakan ya sanya dimbin magoya bayansa kasa boye farin cikinsu yayin da gwanin nasu ya fito daga gidan yarin daya kwashe kwanaki 4 a ciki yana jiran hukuncin kotu.

KU KARANTA: Kisan Sheikh Ja’afar: Shekarau ya bai wa ‘yansanda wa’adin kwanaki 14 su wanke shi

A makon data gabata ne dai gwamnatin jihar Jigawa ta kai karar Sule Lamido kan zarginsa da take yi masa na tuzura magoyua bayansa da kalamai don su tada hankula a yayin gudanar da zabukan kananan hukumomi da ake shirin gudanarwa a jihar.

Magoya bayan Sule Lamido sun yi tururuwa wajen tarbarsa daga kurkuku (Hotuna)

Sule Lamido

Ga wasu daga hotunan:

Magoya bayan Sule Lamido sun yi tururuwa wajen tarbarsa daga kurkuku (Hotuna)

Magoya bayan Sule Lamido

Motar Sule Lamido

Magoya bayan Sule Lamido sun yi tururuwa wajen tarbarsa daga kurkuku (Hotuna)

Magoya bayan Sule Lamido

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Bayahuden daya sa baki aka saki shugaban Biafra

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Zan so diyar ciki na tayi harkar fim - Sadiq Ahmad

NAIJ.com
Mailfire view pixel