Yadda gwamnatin tarayya ta kare kanta cewa ba ta taba kulle wani dan jarida

Yadda gwamnatin tarayya ta kare kanta cewa ba ta taba kulle wani dan jarida

- Yana kuma sadaukar da rike 'yancin aikin jarida a kasar

- Ministan ya yi alkawari cewa gwamnatin tarayya ta yi kafiya na rike da’a na dimokuradiyya

- Tabbas, gwamnatin bata yi niyar taka hakkin ‘masu labarai

Gwamnatin tarayya ta ce ba ta sa ko guda dan jarida a kulle a sakamakon gudanarwa da sana'a a cikin shekaru 2 da shugaban kasar Muhammadu Buhari ke gwamnati. Yana kuma sadaukar da rike 'yancin aikin jarida a kasar.

KU KARANTA: An bada belin Babangida Aliyu da Umar Nasko a kudi N600m

Ministan labari da al’adu, Alhaji Lai Mohammed ya ba da tabbacin jiya a wata sanarwa ga manema labarai daga hannu mataimakinsa na kafofin watsa labarai, Segun Adeyemi don alama ranar dama na labari a duniya na shekara 2017.

Ya bayyana a matsayin rashin daidai rahoto na manema labari ba iyakar , "wanda ake zargi cewa yanci daukan labari a Najeriya yana sauka kasa tun shekara 2015.”

Ministan labari da al’adu, Alhaji Lai Mohammed ya bayyana a matsayin rashin daidai, rahoto cewa yanci daukan labari a Najeriya yana sauka kasa tun shekara 2015

Ministan labari da al’adu, Alhaji Lai Mohammed ya bayyana a matsayin rashin daidai, rahoto cewa yanci daukan labari a Najeriya yana sauka kasa tun shekara 2015

KU KARANTA: Wata yarinya 'Yar shekara 18 ta yi digiri a karatun lauya da daraja ta 1

NAIJ.com ya samu labari cewa, ministan ya yi alkawari cewa gwamnatin tarayya ta yi kafiya na rike da’a na dimokuradiyya, wanda ya hada da 'yancin magana. Ya kara da cewa, kwanan nan, abin da ya shafi dan jarida ‘The Punch’ na fadar shugaban kasa ya karkacewar tsari ne.

Alhaji Mohammed ya kara da cewa, saurin dakatar da doka wanda ya hana wakilai shigowar fadar ya kara nuna tabbas, gwamnatin bata yi niyar taka hakkin ‘masu labarai.

Ya kara alkawarin shirin gwamnati zuwa ko da yaushe ƙirƙirar moriya yanayi na kafofin watsa labarai don bunƙasa da kuma ci gaba da sallamar ta kundin tsarin umarni ba tare da cikas ba.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na nuna mace da ta iya buga ganga da hannu, kafa har da kai

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel