Shugaba Buhari ba zai dawo a shekarar 2019 na tenuwa 2 ba saboda wadannan dalilai 3

Shugaba Buhari ba zai dawo a shekarar 2019 na tenuwa 2 ba saboda wadannan dalilai 3

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hau karagar mulkin kasar a ranar Juma'a, 29 ga watan Mayun 2015.

- Tun lokaci shugaba Buhari ya koma mulki, akwai abubuwa daban daban da yan Najeriya suna fuskanta musamman tabarbarewar tattalin arzikin kasa

A jiya, Juma'a, 5 ga watan Mayu, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya musanta rade-raden da bashi da lafiya zai fito a gaban jama'a. Shugaban Najeriya na yi sallar Juma'a tare da manyan-manyan ma'aikatan gwamnatin tarayya a wani masallaci dake fadar shugaban kasa a babban birnin tarayyar Abuja.

Meyesa wasu mutanen Najeriya suna fadin Shugaba Buhari ba zai tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2019 ba?

Ku duba abubuwa 3 zasu yiwu hana dawowar mijin Aisha Muhammadu Buhari a 2019.

1. Rashin isasshen lafiyar jiki

A watan Disamban 2016, Shugaba Buhari ya bar kasa nan na garin Landan dake kasar Ingila don rashin lafiya.

Kafin ya tafi, wani mai magana da yawun shugaban kasa yace Ogansa na bukatar makonni 2 kawai na hutunsa.

Amma, Shugaban Najeriya ya ci fiye da wata daya a kasar Ingila.

Shugaba Buhari ba zai dawo a shekarar 2019 na tenuwa 2 ba saboda wadannan dalilai 3

Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da gwamnan jihar Ogun Sanata Ibikunle Amosun

Idan ba zaku manta ba, shugaban kasa ya kasa halarci a ganawar majalisar zatarwa na sau uku kafin ya fito a jiya na Sallar Juma'a. Saboda haka, zai amfana da shan kwanta bayan 2019.

KU KARANTA: Fani Kayode: Buhari yayi murabus ya kula da kiwon lafiyarsa

Kuma, idan mutum yana da lafiyar jiki, yana da duk abu.

2. Shawarar yawan yan Najeriya

Wasu mutanen Najeriya basu farin ciki da Shugaba Buhari. Menene dalilinsu? Dalilinsu yana kan rashin aiki, matsin tattalin arzikin kasa da matsaloli dabam dabam suna fukanta tun 2015. Don haka, basu so dawowar shi na tenuwa biyu a zabe mai zuwa.

3. Shugaban ya zama dattijo da ya bukatar shan kwanta

Akwai wasu dattijai suna da karfi zasu manajin wahalar matsayin shugaban kasa. Amma, matsalar mukamin shugaban Najeriya na da yawa. Kuma, idan Shugaba Buhari bai yi hattara ba, zai cigaba rasa naman jikinshi sosai bisa gyaran matsalolin kasa nan.

Ku kasance tare da mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan https://twitter.com/naijcomhausa

BIDIYO: Waye zasu zabi tsakanin Shugaba Buhari da gwamna Fayose a 2019?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel