An bada belin Babangida Aliyu da Umar Nasko a kudi N600m

An bada belin Babangida Aliyu da Umar Nasko a kudi N600m

- Daga karshe, an baiwa Babangida Aliyu da yaronsa Umar Nasko beli

- Zasu samu yanci bayan an tsaresu a gidan yari

Alkalin babban kotun Minna, Jastis Aliyu Mayaki, ya bada belin tsohon gwamnan jihar Neja, Dr. Mu’azu Babangida Aliyu da maaikacinsa, Umar Nasko.

Hukumar Hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta gurfanar da Babangida Aliyu da Umar Nasko ne makon da ya gabata kan laifin badakalar kimanin N4.5 billion na Jama'an jihar Neja.

An bada belin Babangida Aliyu da Umar Nasko a kudi N600m

An bada belin Babangida Aliyu da Umar Nasko a kudi N600m

An garkame su a kurkukun Minna ranan Litinin.

Ka' idojin belin ya kunshi N150m da shaida mai kimar N200m , shi kuma Umar Nasko N100m da shaida mai kimar N150m.

KU KARANTA: An bankado wasu masu sayar da kodar mutum

Lauyan Umar Nasko, Mamman Mike Usman yace kaidojin belin yayi tsauri da yawa amma zasu biya.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel