Rashin Lafiya: Tsofaffin shugabannin Najeriya zasu je duba Buhari

Rashin Lafiya: Tsofaffin shugabannin Najeriya zasu je duba Buhari

- Tsoffin shugabannin Nijeriya Olusegun Obasanjo da Abdussalami Abubakar sun yanke shawarar ziyartar shugaban kasa Muhammadu Buhari domin sanin hakikanin halin lafiyarsa.

- Wannan ya biyo bayan ganawar sirri da suka yi ne a ranar Litinin din da ta gabata a gidan tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida.

Sai dai shi Janar Babangida ba zai samu damar zuwa ba saboda rashin cikakkiyar lafiya.

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma, Membobi 25 na kundin tsarin mulki da kuma kwamitin da aka kafa na yiwa harkokin zabe garambawul (CERC) karkashin jagorancin Shugaban Majalisar Dattawa, Dr Ken Nnamani, a jiya ta bayar da rahoton ta ga Babban alkalin alkalai na kasa (AGF) da kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami (SAN).

Rashin Lafiya: Tsofaffin shugabannin Najeriya zasu je duba Buhari

Rashin Lafiya: Tsofaffin shugabannin Najeriya zasu je duba Buhari

KU KARANTA: Jami'an fadar sarkin Sanusi sun gurfana a gaban kwamitin bincike

A lokacin da ya ke mika rahoton, Nnamani ya ce, shawarwarin kwamitin zai samar da wani dokar zartarwa wanda za a aika zuwa ga majalisar dokokin kasar.

Ya kuma kara da cewa majalisar dattijai da kuma Majalisar Wakilai suna da dokoki da dama masu dauke da irin wannan batutuwan.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel