Ya kamata a kara wa maaikata albashi, domin rage cin hanci da rashawa

Ya kamata a kara wa maaikata albashi, domin rage cin hanci da rashawa

- A bukuwar ranar maaikata da aka gudanar a duk fadin duniya, batun da yafi daukar hankali a Najeriya shine na Karin albashi.

- Kusan duk wanda wakilin sashen Hausa Babangida Jibrin yay Magana dau shine albashin N18,000 mafi karanci yayo kadan.

Ga ma abinda wani maaikacin gwamnatin ke cewa.

Ya kamata gwamnati ta duba wannan al’amari, domin irin hakan shi zai taimakawa yaki da ake yi da cin hanci da rashawa, saboda idan ka koshi ina ruwa ka da wani cin hanci da rashawa.

NAIJ.com ta tattaro cewa amma kana karban N18,000 Mallam kaga an kawo maka harka data kunshi dubban Nairori ko miliyoyi, ka iya kauda kai?

N18,000 ne gwamnati tarayya da wasu jihohin Najeriya ke biya a matsayin albashi mafi karanci banda gwamnatin jihar Zamfara kamar yadda rahotanni ke cewa.

Ya kamata a kara wa maaikata albashi, domin rage cin hanci da rashawa

Ya kamata a kara wa maaikata albashi, domin rage cin hanci da rashawa

KU KARANTA: An gano maganin farfadiya a Najeriya

A karshen bikin ranar maaikata da aka gudanar, Maaikatan su bukaci gwamnatin tarayya data biya albashi mafi karanci na N56,000.

Kungiyar kwadagon ta Najeriya tace ta yanke wannan adadin ne ta la’akari da halin matsin tattalin arziki da kasar take fuskanta.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel