Shugaba Buhari ya karbi rahoton kwamitin gyara a harkokin zabe

Shugaba Buhari ya karbi rahoton kwamitin gyara a harkokin zabe

Membobi 25 na kundin tsarin mulki da kuma kwamitin da aka kafa na yiwa harkokin zabe garambawul (CERC) karkashin jagorancin Shugaban Majalisar Dattawa, Dr Ken Nnamani, a jiya ta bayar da rahoton ta ga Babban alkalin alkalai na kasa (AGF) da kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami (SAN).

A lokacin da ya ke mika rahoton, Nnamani ya ce, shawarwarin kwamitin zai samar da wani dokar zartarwa wanda za a aika zuwa ga majalisar dokokin kasar.

Ya kuma kara da cewa majalisar dattijai da kuma Majalisar Wakilai suna da dokoki da dama masu dauke da irin wannan batutuwan.

NAIJ.com ta tsinkaye ya ce wadannan dokokin guda uku za a jitu su a majalisar dokoki na kasar.

Ministan, yayin da amshe rahoton a ofishinsa ya ce, shawarwarin za a ingiza zuwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Shugaba Buhari ya karbi rahoton kwamitin gyara a harkokin zabe

Shugaba Buhari ya karbi rahoton kwamitin gyara a harkokin zabe

KU KARANTA: Gobara ta tashi a fadar sarki

Malami ya ce, rahoton zai taimakawa Gwamnatin Tarayya wajen shirya tsari daban-daban wanda zai sanya kyautatuwa wajen tsarin Kundin mulkin kasan Najeriya domin kyautata tsarin zaben tsarin kasa.

Ya ce gwamnatin na da manufofin canza hanyoyin da ba su cancanta ba a gudanar da zaben zaben jama’a a baya.

Malami said, “The committee has made recommendations on how to strengthen the INEC, the participation of independent candidates, the management of political parties and tackling of electoral offences among others.”

Malami ya ce, “kwamitin ya yi shawarwari a kan yadda za a karfafa wa hukumar da ke kula da harkokin zaben kasa wato INEC, da sa hannun ‘yan takara masu zaman kan su, da kula da yadda jam’iyyun siyasa ke gudanar da harkokin su tare da kula da laifukan zabe da sauransu.”

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel