YANZU-YANZU: Rundunar Sojin Najeriya ta raunata Shekau, ta kuma kashe mataimakin sa

YANZU-YANZU: Rundunar Sojin Najeriya ta raunata Shekau, ta kuma kashe mataimakin sa

Sojojin saman Nijeriya sun illata Shekau tare da kashe mataimakinsa da Babban jigon mayakan Boko Haram.

Majiyarmu ta Daily Trust ta rawaito wannan labarin.

Majiya daga jami'an tsaro sun shaidawa kamfanin dillancin labarai na AFP cewa an kashe mataimakin Shekau din ne mai suna Abba Mustapha a yayin da jiragen rundunar sojojin saman Nijeriya suka kai farmaki ta sararin samaniya ga mayakan a yayin da suka taru domin sallar Juma'ar da ta gabata a kauyen Balla wanda ke da nisan kilomita 40 daga Damboa a karshen dajin Sambisa.

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma, Membobi 25 na kundin tsarin mulki da kuma kwamitin da aka kafa na yiwa harkokin zabe garambawul (CERC) karkashin jagorancin Shugaban Majalisar Dattawa, Dr Ken Nnamani, a jiya ta bayar da rahoton ta ga Babban alkalin alkalai na kasa (AGF) da kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami (SAN).

YANZU-YANZU: Rundunar Sojin Najeriya ta raunata Shekau, ta kuma kashe mataimakin sa

YANZU-YANZU: Rundunar Sojin Najeriya ta raunata Shekau, ta kuma kashe mataimakin sa

A lokacin da ya ke mika rahoton, Nnamani ya ce, shawarwarin kwamitin zai samar da wani dokar zartarwa wanda za a aika zuwa ga majalisar dokokin kasar.

Ya kuma kara da cewa majalisar dattijai da kuma Majalisar Wakilai suna da dokoki da dama masu dauke da irin wannan batutuwan.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel