Dalilin da ya hana Shugaba Buhari halartar taron FEC – Lai Mohammed

Dalilin da ya hana Shugaba Buhari halartar taron FEC – Lai Mohammed

- Hutun shugaba Buhari na gudanuwa ne a kan tsari da shiryarwar likitocisa

- Daukar shawarar likitocinsa ne domin lura da lafiyarsa ya haifarda hakan

Shugaba Muhammadu Buhari na cigaba da da hutunsa daga aikine bisaga shawarwari da shiryarwar likitoci, a cewar ministan sanarwa Lai Mohammed.

Mohammed yayi furucin ne a yau laraba a yayin da yake jawabi wa masu tuntubarsa a taron majalisar Federal Executive Council,(FEC), wanda Buhari bai samu halarta ba a karo na uku.

KU KARANTA: Shugaba Buhari bazai iya juriyar karin shekaru 4 ba, inji jigon jam’iyyar PDP

Shugaban ya zabi ya huta ne a yau,ya fita ofishinsa jiya kamar yarda aka sanshi da jajircewa a aikinsa.

“Daukar shawarar likitocinsa ne domin lura da lafiyarsa ya haifarda hakan," a cewar ministan.

A satinda ya gabata ma shugaban bai samu halastan taron FEC ba,kuma ma aikin ofishinsa daga gida yayi a sakamakon hutu da ya ke akai.

Don karin labarai

Biyomu a facebook : https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Biyomu a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Alheri gadon barci: Halayyar kirki da wani mutumi ya nuna ma wata Zakanya ya sa sun shaƙu da juna, kalli hotunan su

NAIJ.com
Mailfire view pixel