Boko Haram: An jikkata Abubakar Shekau a wani harin Soji

Boko Haram: An jikkata Abubakar Shekau a wani harin Soji

– Har yau ba a kashe Shugaban Boko Haram ba duk da cewa an sha da’war haka

– ‘Yan ta’addan Boko Haram dai sun fitina Yankin musamman a baya kadan

– Kwanan aka rahoto cewa an kai wani mummun hari ga Shekau

Yanzu haka ku na sane cewa ana kan nasara wajen murkushe ‘Yan Kungiyar Boko Haram

Muna da labarin cewa an kai hari inda aka jikkata Abubakar Shekau

An dai saba cewa an kashe shugaban na Boko Haram

Boko Haram: An jikkata Abubakar Shekau a wani harin Soji

Sojin Kasa sun kusa kashe Abubakar Shekau

Kwanakin bayan nan ne NAIJ.com tayi wani rubutu inda ta kawo dalilan da su ka Boko Haram tayi karfi a yankin Arewa maso gabas zuwa Kasar Chad. ‘Yan Boko Haram sun kashe dinbin mutane a Yankin.

KU KARANTA: An kusa kashe wasu manyan Sojin Najeriya

Boko Haram: An jikkata Abubakar Shekau a wani harin Soji

Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau

Mun samu labari daga kafafen yada labarai na Duniya cewa an jikkata shugaban Kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau a wani hari da Sojin saman Najeriya su ka kai ga ‘Yan kungiyar ta Boko Haram.

Sai da ba wannan ne karo na farko da aka saba fadin irin haka ba. A baya dai Sojojin Najeriya da waje ba sau daya ko biyu ba sun saba ikirarin cewa har ma wai an kashe Abubakar Shekau watau shugaban kungiyar. Ko rai nawa ga Abubakar Shekau?

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Abubuwan da ke faruwa a Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel