KUMA, Shugaba Buhari bai halarci taron majalisar zantarwa ba karo na 3 a jere (Hotuna)

-Shugaba Buhari bai samu daman halartan taron FEC ba a yau

-Mataimakinsa Osinbajo ne ya jagoranci taron

Rahotannin da ke fitowa daga fadar shugaban kasa ta Aso Rock yau Laraba, 3 ga watan Mayu na nuna cewa shugaba Muhammadu Buhari bai samu daman jagorantan taron majalisar zantarwan tarayya ba.

KUMA, Shugaba Buhari bai halarci taron majalisar zantarwa ba karo na 3 a jere (Hotuna)

KUMA, Shugaba Buhari bai halarci taron majalisar zantarwa ba karo na 3 a jere (Hotuna)

The Cable ta bada rahoton cewa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ne ya jagoranci taron a yau.

KUMA, Shugaba Buhari bai halarci taron majalisar zantarwa ba karo na 3 a jere (Hotuna)

KUMA, Shugaba Buhari bai halarci taron majalisar zantarwa ba karo na 3 a jere (Hotuna)

Jaridar NAIJ.com ta bada rahoto jiya cewa ana sa ran shugaba Buhari zai jagoranci taron majalisar zantarwa da za’ayi yau Laraba, 3 ga watan Mayu, 2017.

KUMA, Shugaba Buhari bai halarci taron majalisar zantarwa ba karo na 3 a jere (Hotuna)

KUMA, Shugaba Buhari bai halarci taron majalisar zantarwa ba karo na 3 a jere (Hotuna)

Jaridar Daily Trust ta bada rahoton cewa a shirin ayyukan shugaban kasa na wannan mako, lallai akwai a rubuce cewa zai jagoranci taron misalign karfe 11 na safe. Bugu da kari, ya gana da wasu manyan jami’an gwamnati a jiya inda uwargidansa tace ya gana da Maikanki Baru, GMD NNPC da ministan shari’a, Abubakar Malami.

KU KARANTA:

Amma mataimakinsa Yemi Osinbajo ne ya jagoranci taron da akayi yau karo na 3 a jere cikin wannan shekara.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

NAIJ.com
Mailfire view pixel