Gobara: Yadda Fadar Sarki ya kama da wuta

Gobara: Yadda Fadar Sarki ya kama da wuta

– A Ranar Talata gobara ta kama ci a fadar Sarkin Legas

– Gobarar ta faru ne a fadar Sarkin Legas Rilwanu Akiolu

– Allah dai ya ceci Oba ya tsira kalau

Gobara ta kama ci a Masarautar Legas inda Sarki ya sha da kyar.

An kashe wutar bayan dan lokacin kadan kafin a kira Jamai’ai.

Da alamu Fadar bata son magana game da labarin

Gobara: Yadda Fadar Sarki ya kama da wuta

Sarkin Legas Oba Akiolu Rilwanu

NAIJ.com ta kawo maku rahoton cewa gobara ta kama fadar mai martaba Sarkin Legas Oba Rilwanu Akiolu a Ranar Talatar nan da ta wuce. Gobarar ta fara ci ne da rana tsaka har aka nemo masu kwana-kwana.

KU KARANTA: Fadan kabilanci ya jawo rashi a Garin Jos

Gobara: Yadda Fadar Sarki ya kama da wuta

Oba na Legas da Obasanjo a Fadar Sarkin

Wutar ta fara ci ne kimanin karfe 1:30 na rana inda aka samu dacewa aka kashe ta kusan kafin karfe 2:00. An garkame fadar inda aka hana kowa shiga illa Jami’an wata-watada su ke kokarin kashe abin. Ba mamaki dai an samu babban rashi a gobarar.

Kusan na’urar AC ta shan iska ce dai tayi sanadiyar gobarar kamar yadda mu ke samun labari. A kasar Kano kuma Muhammadu Sanusi II ya nemi afuwa wajen Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje game da kalaman da ya rika yi kwanakin baya.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

An saki jagoran Biyafara Nnamdi Kanu

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu
NAIJ.com
Mailfire view pixel