An kashe ‘yar bautar kasa ana saura kwan 2 kacal ta karashe NYSC

An kashe ‘yar bautar kasa ana saura kwan 2 kacal ta karashe NYSC

-Allah sarki, yan fashi sun hallaka yar bautar kasa

-Ana saura kwanaki 2 kacal

Jaridar NAIJ.com ta tattaro labarin wata ya bautar kasa a Abuja wacce yan fashi suka kasha ana saura kwana biyu kacal ta karashe bautan kasan.

Da alamun cewa mutuwan yan bauta kasa ya yawaita a shekaran 2017, yayinda akalla mutane 10 sun rasa rayukansu daga farkon shekaran nan.

An kashe ‘yar bautar kasa ana saura kwan 2 kacal ta karashe NYSC

‘yar bautar kasa

Game da cewan rahotanni, wata yar bautar kasa mai suna Charity Wadzani Thilza, ta mutu a Abuja.

KU KARANTA: Maikanti Baru yayi bayani kan tattaunawarsa da Buhari

An kashe ‘yar bautar kasa ana saura kwan 2 kacal ta karashe NYSC

An kashe ‘yar bautar kasa ana saura kwan 2 kacal ta karashe NYSC

Ance ana zargin cewa yan fashi ne suka harbeta.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Wata ‘Yar Majalisa tace barayi su ka daura Shugaba Buhari kan mulki

Wata ‘Yar Majalisa tace barayi su ka daura Shugaba Buhari kan mulki

‘Yar Majalisa ta zargi Shugaban Kasa Buhari da wani babban laifi
NAIJ.com
Mailfire view pixel