DA DUMI DUMI: Kotu ta baiwa tsohon gwamnan Babangida Aliyu, Umar Nasko beli

DA DUMI DUMI: Kotu ta baiwa tsohon gwamnan Babangida Aliyu, Umar Nasko beli

- Mista Nasko shi ne dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP na jihar

- Dukansu 2 ne hukumar EFCC ya gurfanar, da zargin cin hanci da rashawa

- Sun kasance a kulle su 25 ga watan Afrilu da kotu ta yanke musu hukuncin

Babban kotu a Minna ta bã tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu, da kuma tsohon shugaban ma'aikatansa Umar Nasko, beli.

KU KARANTA: Kwararru ýan Najeriya sun ƙirkiro maganin warkar da cutar farfaɗiya

Mista Nasko shi ne dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP na jihar, a zaben 2015.

Dukansu 2 ne hukumar EFCC ke gurfanar da, ga zargin cin hanci da rashawa yayin da suke ofishin

Dukansu 2 ne hukumar EFCC ke gurfanar da, ga zargin cin hanci da rashawa yayin da suke ofishin

NAIJ.com ya tara cewa, dukansu 2 ne hukumar EFCC ya gurfanar, da zargin cin hanci da rashawa yayin da suke ofishin.

KU KARANTA: “Likimo nake yi, ba barci ba” – Ganduje ya mayar da martani ga magauta

Sun kasance a kulle su 25 ga watan Afrilu da kotu ta yanke musu hukuncin zaman gidan kaso.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

NAIJ.com bidiyo na tambaya idan akwai dan siyasa a Najeriya da ba ya cin hanci da rashawa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu

Boko Haram: Sarkin Musulmi zai dauki nauyin marayu 200 a birnin Shehu
NAIJ.com
Mailfire view pixel