Aisha Buhari tayi furuci kan jikin maigidanta, Buhari

Aisha Buhari tayi furuci kan jikin maigidanta, Buhari

-Uwargidan shugaban kasa tayi Magana kan rashin lafiyan mijinta

-Ta mika godyarta gay an Najeriya domin addu’ansu

Uwargidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta nanata cewa tsananin rashin lafiyan maigidanta bai kai yadda mutane ke radawa ba.

Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo daga daga kasar Ingila ne ranan 10 ga watan Maris bayan hutun jinyan kwanaki 50 da yayi. Bayan dawowansa kuma, bai samu daman yin aiki sosai ba har yanzu.

Saboda rashin fitowa aikinsa, yan Najeriya subyi maganganu iri-iri kuma wasu na kira ga yayi murabus.

Aisha Buhari tayi furuci kan jikin maigidanta, Buhari

Aisha Buhari tayi furuci kan jikin maigidanta, Buhari

Amma uwargidansa tace rashin lafiyansa bai tsananta ba, saboda shuagban kasan na gudanar da aikinsa.

Shugaba Buhari ya gana ministan Shari’a , Abubakar Malami, da shugaban kamfanin NNPC, Maikanti Baru da yammacin Talata.

KU KARANTA: Buhari zai yi takara a 2019?

Karanta maganar Aisha Buhari:

“Ina godewa yan Najeriya da soyayyansu da addu’a kan rashin lafiyan mijina.”

“Ina son in sanar da cewa lafiyanshi bai yi tsanani Kaman yadda ake radawa ba. Amma yana gudanar da ayyukansa.”

“A yanzu ma, yana ganawa da misitan shari’a da kuma manajan NNPC da yamma.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Buhari ya amince a sayo jiragen ruwa don toshe kafofin barna da samar da tsaro a hanyoyin ruwa

Buhari ya amince a sayo jiragen ruwa don toshe kafofin barna da samar da tsaro a hanyoyin ruwa

Buhari ya amince a sayo jiragen ruwa don toshe kafofin barna da samar da tsaro a hanyoyin ruwa
NAIJ.com
Mailfire view pixel