YANZU-YANZU: An garkame Sule Lamido a kurkuku

YANZU-YANZU: An garkame Sule Lamido a kurkuku

- An tsare tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, a kurkuku har ranan 4 ga watan Mayu da za’a tattauna belin sa

- Alkalin majistaren, Usman Lamin, yace yana bukatan lokaci domin bada beli da kuma rahoton yan sanda akan al’amarin

- Amma, PDP tayi kira ga cewa lallai a saki Sule Lamido da sauran yan PDP da ke gidan yari

Kotun Majistaren Dutse ta yanke hukuncin cewa a garkame tsohon gwwamnan jihar Jigawab, Sule Lamido, akan laifin zuga mabiyansa kan tayar da hankalin jama’a.

Alkalin kotun majistaren, Usman Lamin, ya yanke hukuncin a garin Dutse cewa a tsareshi a kurkuku har ranan 4 ga watan Mayun da za’a mika bukatan belinsa, Premium Times ta bada rahoto.

YANZU-YANZU: An garkame Sule Lamido a kurkuku

YANZU-YANZU: An garkame Sule Lamido a kurkuku

Game da cewar majistaren, yana bukatan lokaci domin yanke shawara akan bukatan belin. Kuma yana lokacin domin duba binciken hukumar yan sanda ta kawo a matsayin hujja.

KU KARANTA: Kalli hotunan Buhari wanda ya nuna ya canza

NAIJ.com tana tuna muku cewa an damke tsohon gwamnan ne a gidansa na Sharada-Kano ranan Lahadi, 30 ga watan Afrilu kuma aka kaishi ofishin yan sanda a Kano inda aka tsare har yau da ya gurfana a kotu.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kara albashin ma’aikata a 2018

Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kara albashin ma’aikata a 2018

Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya tayi alkawarin kara albashin ma’aikata a 2018
NAIJ.com
Mailfire view pixel