Abin da Falana; lauya hakkin mutane da kuma wasu 12 suna faɗa ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi

Abin da Falana; lauya hakkin mutane da kuma wasu 12 suna faɗa ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi

- Buhari ya ci gaba a kan wani hutu kiwon lafiya don halartar kiwon lafiyarsa

- Saboda da tabarbarewar kiwon lafiya na Buhari, ba a gan shi a fili fiye da mako 1

- Da bai je Jumat sabis a villa ya ƙara rura wutar da kuma jita-jita a kan kiwon lafiyarsa

- Muna mika mishi shawara ya kula kuma karbi shawarar likitocin shi na sirri

Babban Lauyan Najeriya (SAN) Femi Falana da wasu gwagwarmaya hakkin 12 sun yi kira ga shugaban kasar Muhammadu Buhari ya ci gaba a kan wani hutu kiwon lafiya don halartar kiwon lafiyarsa.

A cikin wata sanarwa, hade da sanya hannun Falana, kazalika da Farfesa Jibrin Ibrahim, Debo Adeniran, Dr. Chris Kwaja, YZ Ya'u, Chom Bagu, Olanrewaju Suraju, Ezenwa Nwagwu, Anwal Musa Rafsanjani, David Ugolor, 'Sina Odugbemi, Muhammed Attah kuma Adetokunbo Mumuni, ya ce a lokacin da shugaban kasar ya dawo daga kiwon lafiya hutu da ya je a Turai, ya bayyana cewa bai taba kasance ya yi irin wannan rashin marasa lafiya a duk rayuwarsa.

Babban Lauyan Najeriya (SAN) Femi Falana da wasu gwagwarmaya hakkin 12 sun yi kira ga shugaban kasar Muhammadu Buhari ya ci gaba a kan wani hutu kiwon lafiya

Babban Lauyan Najeriya (SAN) Femi Falana da wasu gwagwarmaya hakkin 12 sun yi kira ga shugaban kasar Muhammadu Buhari ya ci gaba a kan wani hutu kiwon lafiya

KU KARANTA: Rayuwa ! Kalli hotunan Buhari lokacin ya hau mulki da yanzu

Masu hakkin gwagwarmaya sun ce: "Saboda da bayyana tabarbarewar a yanayin kiwon lafiya na shugaban kasa, ba a gan shi a fili fiye da mako daya kuma bai halarci tarurruka na jagorenta a makonni 2 da suka wuce. Da bai je Jumat sabis a villa ya ƙara rura wutar da kuma jita-jita a kan yanayin kiwon lafiya na shugaban kasa."

KU KARANTA: Da dumi dumi : Sule Lamido ya gurfana a kotu

NAIJ.com ya samu cewa, gwagwarmaya sun yi makoki cewa maimakon a dinga jawabi a kan ainihin yanayin kiwon lafiya na shugaba, jami'an gwamnati su ci gaba da tabbatar wa 'yan Najeriya cewa babu bukatar fargaba a kan al'amarin.

Sanarwar ya ce: "Kamar yadda muka hada da jama'ar Najeriya na yin addu'a domin karin lafiya na shugaban kasar Buhari, muna mika mishi shawara ya kula kuma karbi shawarar likitocin shi na sirri da daukan hutu zuwa ga kiwon lafiya ba tare da wani kara da bata lokaci ba."

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na bada shawara dalili da bai kamata ka rasa cin kalaci

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel