Yan fansho a jihar Zamfara sun yi birgima a kasa saboda halin kunci

Yan fansho a jihar Zamfara sun yi birgima a kasa saboda halin kunci

- Tsofafin ma’aikatan da suka ajiye aiki a jihar Zamfara, sun fadi kasa warwas a lokacin da su ke tattaki wajen bikin ranar ma’aikata ta duniya da ta gudana yau a filin wasa na makarantar ZACAS, Gusau.

- Tsofafin ma’aikatan sun yi wannan faduwar ne, domin nunawa jagororin jahar Zamfara, irin Halin da su ke ciki a duk fadin jahar Zamfarar Na ha’ula’i.

Tsofafin ma’aikatan da suka ajiye aiki a jihar Zamfara, sun fadi kasa warwas a lokacin da su ke tattaki wajen bikin ranar ma’aikata ta duniya da ta gudana yau a filin wasa na makarantar ZACAS, Gusau.

Tsofafin ma’aikatan sun yi wannan faduwar ne, domin nunawa jagororin jahar Zamfara, irin Halin da su ke ciki a duk fadin jahar Zamfarar Na ha’ula’i.

NAIJ.com kuma ta samu wani labarin cewa haka ma dai Gwamnatin tarayya ta tabbar wa ma'aikatan kasar nan cewa ta shirya tsab domin sawa kudurin biyan karin mafi karancin albashi.

Yan fansho a jihar Zamfara sun yi birgima a kasa saboda halin kunci

Yan fansho a jihar Zamfara sun yi birgima a kasa saboda halin kunci

KU KARANTA: MTN ta sallami ma'aikata sama da 200

Kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito, Shugaba Buhari ne ya bayyana haka a jawabinsa na ranar ma'aikata, gwamnati za ta duba batun kudurin gyaran albashi da wani kwamiti ya gabatar a ranar April 6, 2017.

Daga karshe kuma Shugaban ya yi kira da kungiyar kwadagon da taimaka wa gwamnati wajen hada karfi da karfe domin domin tumbuke matsin tattalin arzikin da ya addabi Nijeriya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

NAIJ.com
Mailfire view pixel