An damke wani direba mai fashi da makami a Abuja

An damke wani direba mai fashi da makami a Abuja

-Fashi da makami da dau sabon salo yayinda direbobi ke kwace kudin fasinjoji

-Hukumar yan sanda tayi gargadi da mutane akan hawa motan haya

Hukumar yan sandan babban birnin tarayya ta damke wani direba, Kingsley Chijioke, ta damke wani direba mai fashin ga fasinjojinsa a Goffina, Zuba. Hukumar tace sauran abokan aikinsa sun arce yayinda suka ga jami’an hukuma.

Kakakin hukumar yan sanda, Manzah Anjuguri, a wata jawabin da yayi ranan Alhamis, ya baiwa mazauna shawara suyi hankali wajen hawan mota.

An damke wani direba mai fashi da makami a Abuja

An damke wani direba mai fashi da makami a Abuja

Yace: “Barawon da ke aiki da sauran abokansa ya shiga hannun yan sandan da ke Goffina Village, Zuba yayinda suke fashin fasinjoji 2.

KU KARANTA: Dalilin da yasa MTN ta kori ma'aikata 280

“Abokan aikinsa un arce lokacin da suka hango yan sanda, sun arce da kudi N25,000, wayar tarho Lumia, waya Techno, takardan shaida, da katin banki.”

Anjuguri ya bayyana cewa ana kokarin damke wadanda suka acre, da kuma kayayyakin da suka arce da shi.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

NAIJ.com
Mailfire view pixel