Muna tare da Buhari amma ba za mu yi APC ba Inji wani Magoyin bayan Jam’iyyar

Muna tare da Buhari amma ba za mu yi APC ba Inji wani Magoyin bayan Jam’iyyar

– Wani Dan APC a Jihar Benue yace sun bar rakiyar Jam’iyyar a gida

– Young Alhaji yace ba za su yi Jam’iyyar a gida ba

– Sai dai a sama kuma suna tare da shugaba Buhari

Wani babban Dan Jam’iyyar APC a Jihar Benue yace da sake.

Young Alhaji ke cewa duk da suna tare da Buhari ba za su yi Jam’iyyar ba a gida.

Jaridar nan ta Daily Trust tayi hira da wannan Dan siyasa.

Muna tare da Buhari amma ba za mu yi APC ba Inji wani Magoyin bayan Jam’iyyar

Yan APC ba su bayan Jam’iyyar a Benue

Daya daga cikin fitattun ‘Yan siyasar Jihar Benue da aka sani da Young Alhaji ya bayyana cewa za su yi Jam’iyyar APC a zaben Tarayya idan zabe ya zo amma fa ba za su zabi Jam’iyyar a Jihar Benue ba.

KU KARANTA: Wasu Gwamnonin Arewa na cikin matsala

Muna tare da Buhari amma ba za mu yi APC ba Inji wani Magoyin bayan Jam’iyyar

Manyan 'Yan Jam’iyyar APC

Duk da cewa Young Alhaji yana cikin manyan ‘Yan Jam’iyyar a Jihar ta Benue yace za su yi iya bakin kokarin su wajen ganin sun tika Jam’iyyar da kasa a zaben Jihar idan har Allah ya kai mu shekarar 2019.

NAIJ.com ta kawo maku rahoto cewa Jam’iyyar APC a Jihar Katsina ta rabu kusan gida 3; tsakanin bangaren Mai girma Gwamna Aminu Bello Masari da kuma Sanatan Kudancin Jihar Abu Ibrahim da kuma Ministan jirgin sama Hadi Sirika.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wani mutumi ya kai kuka wajen Gwamnati

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda Gwamnan jihar Kebbi da jami'an tsaro suka dakile afkuwar wani rikici tsakanin Fulani makiyaya da manoma

NAIJ.com
Mailfire view pixel