Dalilai 3 da su ka sa har Boko Haram tayi karfi

Dalilai 3 da su ka sa har Boko Haram tayi karfi

– Ana kan nasara wajen murkushe ‘Yan Kungiyar Boko Haram

– ‘Yan ta’addan sun kashe dinbin mutane a Yankin kasa da Nahiyar

– Ko ya aka yi suka yi wannan karfi haka a Duniya?

Wani Marubuci mai suna Theophilus Abbah ya zayyano dalilan da su ka sa Boko Haram tayi karfi.

Duk da sakacin Hukuma akwai wasu dalilai da har su ka kawo Kungiyar tun farko.

NAIJ.com ta tsakuro wasu daga ciki ko wani bari.

Dalilai 3 da su ka sa har Boko Haram tayi karfi

'Yan Boko Haram sun sace Matan Chibok

1. Jahilci da rashin aikin yi

Boko Haram tayi amfani da Jahilcin Matasa da kuma rashin sana’a inda aka nuna masu cewa aikin Allah su ke yi dama can ba su da wani aikin kuma ba su san Allah ba. Ko da wasu kadan cikin su na da karatu.

KU KARANTA: Wani Dan kasuwa ya sadaukar da dukiyar sa domin Sojoji

Dalilai 3 da su ka sa har Boko Haram tayi karfi

'Yan Kungiyar Boko Haram

2. Makamai

Boko Haram ta samu makudan kudi na sayen makamai da kuma makaman kan su daga wurare da dama. Ciki dai har da ta Arewacin Nahiyar bayan da Kasar Libya ta fadi daga hannun Marigayi Shugaba Moumar Gaddafi.

3. Kashe makiya Kafirai

Ko da akwai rikicin siyasa tsakanin kungiyar sai dai sun yi tarayya wajen ganin bayan Kafirai da wadanda su ke kira Dagutu. Wajen su ko da an mutu wajen wannan gaba ta kai mutum.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wani tsohon Soja ya ba Gwamnati shawara

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An fara: INEC ta kaɗa gangan siyasar 2019, ta sanya ranakun gudanar da zaɓen fidda yan takara

An fara: INEC ta kaɗa gangan siyasar 2019, ta sanya ranakun gudanar da zaɓen fidda yan takara

An fara: INEC ta kaɗa gangan siyasar 2019, ta sanya ranakun gudanar da zaɓen fidda yan takara
NAIJ.com
Mailfire view pixel