Mataimakin shugaban kasa Osinbajo ya caccaki wani Sanata

Mataimakin shugaban kasa Osinbajo ya caccaki wani Sanata

– Mataimakin shugaban kasa Farfesa Osinbajo yana da ja da Lai Mohammed

– Ministan yace shinkafa dafa-dukar Sanagal ta fi kowace dadi

– Farfesa Osinbajo yace babu shinkafa irin ta Najeriya kaf a Afrika

Kuna da labarin cewa Lai Mohammed yace shinkafar Najeriya ba ta kai ta Sanagal dadi ba.

Farfesa Yemi Osinbajo yace sam yana da ja da Ministan a wannan magana.

Osinbajo yace dafa-duka sai Najeriya kaf fadin Nahiyar Afrika.

Mataimakin shugaban kasa Osinbajo ya karyata Lai Mohammed

Mataimakin shugaban kasa Osinbajo

NAIJ.com ta samu labarin cewa Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya maidawa Ministan yada labarai na kasa Lai Mohammed martani a kaikaice cikin wasa cewa shinkafa dafa-dukar Najeriya ta fi ta kowace kasa dadi a Afrika.

KU KARANTA: Buhari na shirin kara albashin Ma'aikata

Mataimakin shugaban kasa Osinbajo ya karyata Lai Mohammed

Ana ta surutu a kan shinkafar Najeriya

Mataimakin shugaban kasar yake cewa Mutanen Najeriya su na da matukar barkwanci da ban dariya inda har mataimakin shugaban kasar ya caccaki wani Sanatan Jihar Kogi Dino Melaye yace har bidiyo yake yi na barkwanci.

Kuna sane da cewa kwamitin Osinbajo da ke binciken Shugaban NIA na kasa da Sakataren Gwamnati ta gano wata sabuwa cewa kudin da aka samu wanda sun kai Naira Biliyan 15 a wani gida a Ikoyi ba su cikin kudin da shugaba Jonathan ya ware na Hukumar a lokacin yana mulki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Masu shan jinji sun yi gaba da yaron ta

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel