Jam’iyyar PDP tayi alkawarin kara albashin ma’aikata idan aka zabeta a 2019

Jam’iyyar PDP tayi alkawarin kara albashin ma’aikata idan aka zabeta a 2019

-Jam’iyyar ta fara kamfen zaben 2019 tun yanzu

-Tace yan Najeriya su zabe kuma tayi alkawarin kara musu albashi

Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Ali Sheriff,yace jam’iyyar zata biya kudin albashi mai armashi idan ta dawo mulki a shekaran 2019.

A wata jawabin da mataimakinsa, Dakta Cairo Ojugbo, ya rattaba hannu a ranan Litinin a Abuja, Mr. Sherrif ya taya ma’aikatan murnan ranan kwaagon duniya kuma yayi kira garesu a su kara hazaka wajen kawo cigaban Najeriya.

Jam’iyyar PDP tayi alkawarin kara albashin ma’aikata idan aka zabeta a 2019

Jam’iyyar PDP tayi alkawarin kara albashin ma’aikata idan aka zabeta a 2019

Yace: “Idan muka dawo mulki, zamu gyara albashin ma’aikata kuma zamu tabbatar da cewa kudin albashin zai taimaka musu wajen kula da iyalansu da kudin makarantan yaransu.

“Mun fahimci cewa ana cikin mwuyacin hali a yanzu, amma kuri’a ne kawai kan iya sauya gwamnati.”

KU KARANTA: Sarkin Kano ya nemi gafarar gwamnan Kano

“2019 wata dam ace na canza mulki, a lokacin, ma’aikata zasu san cewa lallai PDP ta dawo mulki,”

Ya kara da cewa ba wai kawai PDP na kokarin dawowa mulki bane, zata hada kai da kwadago wajen ceton yan Najeriya ba tare bambancin yare da addini ba.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel