Baram-barama: Yadda Sarkin Kano Sanusi II ya bada hakuri

Baram-barama: Yadda Sarkin Kano Sanusi II ya bada hakuri

– Sarki Muhammadu Sanusi II ya nemi afuwa wajen Gwamnan Kano

– An fara barazanar dakatar da Mai girma Sarkin

–Yanzu ana sa ran ayi sulhu tsanaki

A baya wasu daga cikin Gwamnonin Arewa sun yi wani taro game da Sarkin Kano a kasar China.

Yanzu dai ana sa rai an kawo karshen wutar da ta tashi.

Sarkin ya bada hakuri kalaman sa.

Baram-barama: Yadda Sarkin Kano Sanusi II ya bada hakuri

Sarki Muhammadu Sanusi II ya bada hakuri

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya nemi afuwa wajen Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje game da kalaman da ya rika yi kwanakin baya. Gwamnan Kano bai ji dadi ba har ta kai ana tunanin tunbuke sa daga Sarautar.

KU KARANTA: Gwamnonin da su ka hana a sauke Sarkin Kano

Baram-barama: Yadda Sarkin Kano Sanusi II ya bada hakuri

Wasu Gwamnonin Arewa su ka hana a tsige Mai girma Sanusi II

Kuna da labari cewa wasu Gwamnonin Arewa 5 su ka shiga tsakanin rikicin Sarkin Kano Sanusi II da kuma Gwamnan Jihar Dr. Abdullahi Ganduje a wani zama da aka yi a Kaduna bayan sun fara haduwa wajen wani daure da aka yi a Garin Kano.

Ganduje ya nuna bacin ran sa ga kalaman Sarki duk da cewa yana karkashin Kwamishinan sa ne. Sai dai Gwamnonin Arewa sun nuna masa cewa cire Sarkin zai sa ayi masu dariya kuma musamman ganin zai nemi goyon-bayan su a zabe mai zuwa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ya aka ciki a maganar tattalin kasa?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel