Kada ku kuskura ku yi zanga-zanga a Abuja – Hukumar yan sanda ga IPOB

Kada ku kuskura ku yi zanga-zanga a Abuja – Hukumar yan sanda ga IPOB

- Hukumar yan sandan jihar Legas tace ba zata yarda kungiyar IPOB ta gudanar da zanga-zanga a Abuja ba

- Hukumar tace ba zata amince da abinda zai kawo saba doka a babban birnin tarayya

Hukumar yan sanda birnin tarayya Abuja tayi gargadi da kungiyar fafutukan yakin neman Biyafara IPOB akan zanga-zangan da take shirya yi a Abuja.

Kwamishanan hukumar yan sandan, Musa Kimo ya bayar da wannan gargadi ne a wata jawabi da ya saki ta kakakin hukumar ASP Usen Omorodion a ranan Lahadi, 30 ga watan Afrilu.

Game da cewar NAN, Kimo yace hukumar yan sanda ba zata amince da wasu su tayar da kura da kuma saba doka ba.

Kada ku kuskura ku yi zanga-zanga a Abuja – Hukumar yan sanda ga IPOB

Kada ku kuskura ku yi zanga-zanga a Abuja – Hukumar yan sanda ga IPOB

Kimo ya baiwa mazauna Abuja shawara cewa su kwantar ta hankalinsu, babu matsala.

Kana kuma kakakin hukumar yan sandan ya sanar da cewa ta damke wani dan fashi a Rubochi raan 26 ga watan Afrilu.

KU KARANTA: Ra'ayi akan rashin lafiyan shugaba Buhari

Yace an damke Usman Alhaji Mai-moto, tare da babur da ya sace lokacin da suke fatrol. Dan fashi yayi na’am da cewa yana fashi.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel