Sabon salo: Wani 'yaki' ya taso tsakanin fadar shugaban kasa da kuma majalisar dattijai a kan Magu

Sabon salo: Wani 'yaki' ya taso tsakanin fadar shugaban kasa da kuma majalisar dattijai a kan Magu

- Buhari ya nace da ci gaba da rike Ibrahim Magu a matsayin ciyaman na EFCC

- Majalisar ya kammala tsare-tsaren don toshe tabbaci na kebe da shugaba ya aika zuwa garesu

- Majalisar dokoki da zartarwa na da saɓani na fassarar kundin tsarin mulki

- Zartarwa ta je kotu, kuma majalisa su samu wani fassarar ta ikon da take da

Ba a ji karshen bayyani ba game da rikici tsakanin fadar shugaban kasa da kuma majalisar dokoki kan cewa, shugaban kasar Buhari ya nace da ci gaba da rike Ibrahim Magu a matsayin ciyaman na EFCC bayan majalisar dattijai sun ƙaryata shi sau 2.

NAIJ.com ya samu rahotanni cewa babban gidan majalisar dokoki ya kammala tsare-tsaren don toshe tabbaci na kebe wadanda shugaba Muhammadu Buhari ya aika zuwa garesu. Wannan kuma, rahoton ya ce, na wani bangare ne na dabarun 'yan majalisar na tayar da rikici da fadar shugaban kasa.

KU KARANTA: Shugaba Buhari na nan ba ci ba sha-Inji Sahara Reporters

Majalisar Dattawa ta yi imanin cewa fassarar shari'a na ikon Shugaba Buhari kawai za ta iya dakatar da rikici a kan riƙewan Magu.

A yadda aka tattara a ranar Lahadi, 30 ga watan Afrilu cewa majalisar dattijai ta zaɓi wannan layi na mataki bayan da mataimakin shugaban kasar Yemi Osinbajo, wani farfesa game da dokoki, ya goyi bayan lauya hakkin dan Adam Femi Falana (SAN) cewa sashin 171 na kundin tsarin mulki ya karfafawa da shugaban kasar na yin wasu alƙawura ba tare da amincewar Majalisar dokoki ta kasa ba.

Majalisar Dattawa ta yi imanin cewa fassarar shari'a na ikon Shugaba Buhari kawai za ta iya dakatar da rikici a kan riƙewan Magu

Majalisar Dattawa ta yi imanin cewa fassarar shari'a na ikon Shugaba Buhari kawai za ta iya dakatar da rikici a kan riƙewan Magu

KU KARANTA: Idan ka ji wadanda su ka yi yunkurin kashe wani Sanata sai ka rike baki

Wani a cikin shugabanci na majalisar dattijai na cewa majalisar dokoki da kuma na zartarwa na da saɓani na fassarar kundin tsarin mulki a kan ikon da kuma nauyi. Za a sanya kamewa a kan alƙawura yanzu sai har shari'a ta sa baki.

A cewar majiyar gidan majalisar dattijai, ya kamata zartarwa ta je kotu, kuma majalisa su samu wani fassarar ta ikon da take da.

Ya kara cewa: "Akwai rikicin tsarin mulki da zai faru a Najeriya saboda majalisar dattijai a yanzu na tsaka-tsaki a kan abin da zai yi tare da gabatarwa da shugaban kasar ya yi wanda ya ke neman tabbatarwa na majalisar dattijai."

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na tambaya inda ya kamata a share majalisar dattawa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel