Mutanen Garin Gulak sun dawo gida bayan an kora Boko Haram

Mutanen Garin Gulak sun dawo gida bayan an kora Boko Haram

– Makon jiya Kasar Bangladesh tace za ta taimakawa Najeriya wajen yaki da Boko Haram

– Mutanen da rikicin ya afka da su su na ta dawowa gida

– Gwamnatin shugaba Buhari tayi kokarin wajen kauda ‘Yan Boko Haram

Mutanen Madagali na Jihar Adamawa sun soma dawowa gidajen su.

Yanzu haka an ci karbinn ‘Yan Boko Haram.

Gwamnatin kasar tayi gagarumin kokari wajen yakar ‘Yan Boko Haram.

Mutanen Garin Gulak sun dawo gida bayan an kora Boko Haram

Kadan daga barnar 'Yan Boko Haram

Makon jiya NAIJ.com ta kawo rahoto cewa Shugaban hafsun Sojin kasar Bangladesh ya kawo wata ziyara Najeriya inda yace suna da shirin taimakawa Najeriya karashe murkushe ‘yan ta’ddan Boko Haram.

KU KARANTA: Kisan Malami Jafar ya bar baya da kura

Mutanen Garin Gulak sun dawo gida bayan an kora Boko Haram

Shugaban Sojojin Kasa Tukur Buratai

Yanzu haka dai Mutanen Garin Madagali su na ta bikin dawowa gidajen su bayan an ga bayan ‘Yan Kungiyar ta’addan na Boko Haram. Sai dai fa an yi raga-raga da Garin ana sa rai Gwamnati ta kawo wani doki.

Har da dai hawa aka rika yi a Kauyen Gulak inda abin yayi kamari domin murna. Sai da ‘Yan Boko Haram su ka shafe kusan rabin shekara a Garin na Jihar Adamawa da ke makwabtaka da kasar Kamaru.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Sojojin Najeriya na kokarin ganin bayan Boko Haram

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel