Toh fa: Jonathan zayyi fallasa kan zaben a 2015

Toh fa: Jonathan zayyi fallasa kan zaben a 2015

- Tsohon shugaban kasa Jonathan ya ce zai fallasa kwai kan yadda aka yaudareshi a zaben shugaban kasar da ta gabata 2015

- Jonathan ya ce tsohon shugaban PDP Adamu Mu'azu da wasu dattawan arewa su suka ci amanarsa

Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya sha alwashin bayyana hakikanin gaskiyar abubuwan da suka auku a zaben 2015.

NAIJ.com ta ruwaito cewa, Jonathan ya bayyana wannan ikirari bayan fitowar wani littafi mai dauke da ba'asin 'yan siyasa kan zaben 2015, wanda Jonathan ya sha kaye. Jonathan ya hakikance kan cewar littafin yana cike da kura-kure da kuma kage.

KU KARANTA KUMA: Mutan Arewa sun fara maganganu game da rashin lafiyan Baba Buhari, musamman Katsinawa

Idan mai karatu bai manta ba a cikin littafin Jonathan ya bayyana cewar tsohon shugaban PDP Adamu Mu'azu da wasu dattawan arewa su suka ci amanarsa har ta kai ga ya fadi zabe.

Toh fa: Jonathan zayyi fallasa kan zaben 2015

Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan

Abun jira a gani dai anan shine, Jonathan zai fallasa mutanen da suka karbi kudi a hunnun shi da sunan za su kawo kuri'un arewa ne, ko kuma zai fallasa yadda aka yi masa magudin zabe ne?

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga bidiyon inda wani dan jam'iyyar APC mai mulki ya ce jam'iyyar na iya fadi a zabe mai zuwa a 2019

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu
NAIJ.com
Mailfire view pixel