Sheikh Gumi ya ki amince da Sarkin Kano akan ra'ayinsa bisa auren mata masu rashin aiki

Sheikh Gumi ya ki amince da Sarkin Kano akan ra'ayinsa bisa auren mata masu rashin aiki

- Sheikh Ahmad Gumi ya fito cewa Sarkin Kano bai da adalci da milyoyin mata masu rashin yi aure da kuma masu rashin aiki

- Wani babban mai wa'azi a yankin Arewa ya jaddada cewa yakamata kowa ya koma koyar Al-Qur'iani da Hadithi

An rahoto cewa Sheikh Ahmad Gumi, mutum yana so cece-kuce ne. Kafin zaben shugaban 2015, ya aika ma tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan wata takarda da Muhammadu Buhari. Ya fada da jagorancinsu zai kawo rikici.

A hira da jaridar Vanguard, babban malamin, ya bayyana ra'ayinsa kan maganar Emir Muhammad Sanusi II don auren mata da kuma rikici da ya barke don cutar sankarau tsakanin Sarkin Kano da gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari.

KU KARANTA: Bayan Sarki Sanusi, Sarkin Ningi ma ya caccaki Arewa

Sheikh Gumi yace ba abun kamar sabon shari'a. Ya bayyana hakan bayan Emir Kano ya fada zai sanad da sabon shari'a kan auren yan matan a jihar.

Sheikh Gumi ya ki amince da Sarkin Kano akan ra'ayinsa bisa auren mata masu rashin aiki

Mai martaba Sarkin Kano mai suna Emir Muhammad Sanusi II

Ya kara fada: ''Wannan littafi anan (wato Al-Qur'iani). Ya bayyana cikakken bayani kan maganar aure fiye da shekaru 1,400. Saboda haka, daga ina, sabon shari'a zai fito akan maganar aure?''

Sheikh Gumi ya ki amince da Sarkin Kano akan ra'ayinsa bisa auren mata masu rashin aiki

Sheikh Ahmad Gumi, babban mai wa'azi

Kuma yace: ''Ina so Emir Sanusi da wasu kamar shi su shan kwanta. Su yi hakuri, domin ba wani mutum zai canza bayanan addinin musulunci kan aure.

''Aure mai sauri, al'adar Hausawa ne, ba Islam bane. Misalin, yan kasar Turkiyya, ba zasu aurar da yan matansu a yar shekara 14. Amma, Hausawa suna yi hakan. Larabawa ba zasu yi ba. Amma, yan kasar Yaman suna yi. Yan kalilin suke yi hakan a kasar Misira. Amma abun da ina cewa ne al'ada ne aure mai sauri, ba addini ba ne.''

Jama'a, shin kun yarda da Sheikh Gumi kan maganar aure a Arewa.

Ku biyo mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan https://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyon Sarkin Kano yayinda ya zargi shugabannin yankin Arewa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel