Abdulmumin Jibrin ya dira kotu da lauyoyi 30 domin kalubalantan dakatad da shi

Abdulmumin Jibrin ya dira kotu da lauyoyi 30 domin kalubalantan dakatad da shi

- Abdulmumin Jibrin ya bayyana a babban kotun Abuja ranan Juma’a domin kalubalantan dakatad da shi

- Alkalin, Jastis Dantsoho bayan ya saurari bangarorin guda biyu ya dakatad da karan zuwa ranan 10 ga watan Mayu

Bisa ga dakatad da shi da majalisan wakilan tarayya tayi a wata Satumban 2016, Abdulmumin Jibrin, ya dira babban kotun tarayya da ke zaune a Abuja domin kalubalantar dakatad da shi da akayi.

Abdulmumin Jibrin wanda ya kasance shugaban kwamitin kasafin kudi ya fuskanci dakatarwa ne misalin watanni 7 da suka gabata bayan ya tuhumci kakakin majalisar, Yakubu Dogara, da rashawa.

Alkalin kotun, Jastis Tsoho bayan ya saurari maganan bangarorin guda 2 ya dakatad da karan zuwa ranan 10 ga watan Mayu.

Abdulmumin Jibrin ya dira kotu da lauyoyi 30 domin kalubalantan dakatad da shi

Abdulmumin Jibrin ya dira kotu

Lauyan yan majalisan da suka dakatad da Jibrin, Akeem Kareem, ya bayyanawa kotu cewa sun rigaya da shigar da kara akan hukuncin da aka yake ranan13 ga watan Afrilu wanda ya hanasu sa baki a shariar.

Abdulmumin Jibrin ya dira kotu da lauyoyi 30 domin kalubalantan dakatad da shi

Abdulmumin Jibrin ya dira kotu da lauyoyi 30 domin kalubalantan dakatad da shi

Amma lauyan Abdulmumin Jibrin, Femi Falana, yace bai amince da karar da suke kokarin shigarwa ba na dakatad da shari’an kuma masuyi basu da ikon yin hakan.

KU KARANTA: Ra'ayin Atiku akan raba Najeriya

An dakatad da Abdulmumin Jibrin bayan ya tayar da wata tarzoma a majalisan wakilai inda ya tuhumci wasu mambobin majalisan da rashawa.

Abdulmumin Jibrin ya dira kotu da lauyoyi 30 domin kalubalantan dakatad da shi

Abdulmumin Jibrin ya dira kotu da lauyoyi 30 domin kalubalantan dakatad da shi

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel