Noma tushen arziki: Manoma a Arewa suna ci gaba da keta hazo suna sauke farali

Noma tushen arziki: Manoma a Arewa suna ci gaba da keta hazo suna sauke farali

- Hukumar kula da jindadin mahajjatan jihar Taraba ta sanar da cewa sama da kashi 90 na maniyyata aiki hajjin bana daga jihar Taraba manoma ne.

- Babban sakataren hukumar Umar Leme ya ce manoma sun biya sama da naira miliyan 900 ga hukumar kafin gwamnati ta fadi ainihin kudin aikin hajji na bana.

Leme ya ce hakan yana da nasaba ne da irin dimbin amfanin gona da manoma suka samu a damunan bara.

“Hukumar ta kama wa maniyyatan jihar gidaje kusa da harami sannan gwamnatin tarayya ta ba jihar kujeru 1, 457 amma jihar na kokarin ganin an dan kara mata kafin lokacin tafiya.”

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma cewa Tsohon gwamnan jihar Kano a Nijeriya, Malam Ibrahim Shekarau ya ce yana bin kadin ɓata-suna da 'yan sandan ƙasar suka yi masa.

Noma tushen arziki: Manoma a Arewa suna ci gaba da keta hazo suna sauke farali

Noma tushen arziki: Manoma a Arewa suna ci gaba da keta hazo suna sauke farali

KU KARANTA: An tsinci jarirai sama da 200 a Legas

Rundunar 'yan sandan ta ce ta gano wata takarda da ke alaƙanta Shekarau da kashe Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

A cewarta jami'anta ne suka gano takardar bayan wani samame da suka kai gidan sanata Danjuma Goje a Abuja.

Mai magana da yawun Shekarau, Malam Sule Ya'u Sule ya ce ba shakka suna bin bahasin wannan batu a wajen 'yan sanda.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan ma dai wata mai sna'ar hannu ce

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha
NAIJ.com
Mailfire view pixel